iqna

IQNA

IQNA - Kafafen yada labaran sahyoniyawan sun ruwaito a daren jiya talata, suna ambato Netanyahu, cewa ya shaidawa kwamandojin sojojin kasar a Jabal al-Sheikh na kasar Syria cewa, kiyasin mu mafi karanci shi ne, za mu ci gaba da zama a kasar Syria har zuwa karshen shekara ta 2025.
Lambar Labari: 3492412    Ranar Watsawa : 2024/12/18

Tehran (IQNA) Kungiyar Jihadul Islami mai fafutuka a Palestine ta bayar da sanarwar cewa, a yammacin jiya Asabar Allah ya yi wa tsohon babban sakarenta Dr. Abdullah Ramadan Shalah rasuwa.
Lambar Labari: 3484873    Ranar Watsawa : 2020/06/07