Tehran (IQNA) Shugaban Cocin Orthodox na Girka a birnin Kudus, a wata ganawa da tawaga daga Ingila, ya jaddada alakar da ke tsakanin Kirista da Musulmi, ya kuma bayyana cewa yana adawa da duk wata wariya da kyama.
Lambar Labari: 3489117 Ranar Watsawa : 2023/05/10