Tehran (IQNA) An gudanar da bikin bude sashen kasa da kasa na baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 34 na Tehran da rumfar Tajik a matsayin babban bako na wannan baje kolin tare da halartar Mohammad Mahdi Esmaili, ministan al'adu da jagoranci na Musulunci da Zulfia Dolatzadeh ministar al'adun Tajikistan.
Lambar Labari: 3489128 Ranar Watsawa : 2023/05/12