IQNA - Majiyar Falasdinawa ta bayar da rahoton shahadar wasu matasan Falasdinawa uku a farmakin da dakarun gwamnatin sahyoniyawan na musamman da suka yi kama da ma'aikatan kiwon lafiya da kuma sanye da tufafi na sirri a asibitin Ibn Sina da ke Jenin.
Lambar Labari: 3490560 Ranar Watsawa : 2024/01/30
Wasu Falasdinawa masu ibada sun jikkata sakamakon harin da ‘yan sahayoniyawan suka kai a masallacin Annabi Ibrahim.
Lambar Labari: 3490337 Ranar Watsawa : 2023/12/19
Halin da ake ciki a Falasdinu
Ramallah (IQNA) Bayan shafe kusan sa'o'i 48 ana kai hare-hare masu laifi kan sansanin Jenin, gwamnatin mamaya na Sahayoniya ta tilastawa yin gudun hijira daga wannan birni ba tare da cimma burinta ba.
Lambar Labari: 3489421 Ranar Watsawa : 2023/07/05
Halin Da ake Ciki A Falasdinu:
Ramallah (IQNA) Fiye da sa'o'i 24 ke nan da hare-haren sama da na kasa da makiya yahudawan sahyoniya suke kaiwa sansanin Jenin, adadin shahidai da jikkata na ci gaba da karuwa, kuma an ce yanayin akalla 20 daga cikin wadanda suka jikkata na da matukar muhimmanci.
Lambar Labari: 3489415 Ranar Watsawa : 2023/07/04
Tehran (IQNA) Mayakan gwagwarmaya na Bataliyar Jenin ta Islamic Jihad sun gudanar da wani tattaki domin nuna goyon baya ga Gaza.
Lambar Labari: 3489131 Ranar Watsawa : 2023/05/12