Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halain Musuluci Ayatollah Sayyed Ali Khamenei ya raya ranakun shahadar Fatimah (s) a dare na 4 a jiya Alhamis a Husainiyyar Imam Khomamini a Tehran.
Lambar Labari: 3486790 Ranar Watsawa : 2022/01/07
Bangaren kasa da kasa, an gayyaci limami n wani masallaci da ya fassara ayoyin kur’ani bisa kure a Masar.
Lambar Labari: 3484309 Ranar Watsawa : 2019/12/11
Bangaren kasa da kasa, wasu mabiya addinan kiristanci da yahudanci a Amurka sunfitar da bayanin yin Allawadai da kisan limamanin masallacin furkan da ke birnin New York.
Lambar Labari: 3480712 Ranar Watsawa : 2016/08/15