Tehran (IQNA) Cibiyar Rubuce-Rubuce ta Laburaren Iskandariya da ke kasar Masar taska ce ta rubuce-rubucen Kur'ani, Tafsiri, Littattafai masu tsarki na sauran addinai na Tauhidi, da kuma wani kyakkyawan rubutun shahararriyar bawan nan na yabon Manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3489056 Ranar Watsawa : 2023/04/29
Bangaren kasa da da kasa, kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh ta dauki alhakin kai hare-haren da sukayi sanadanin mutuwar mutane akalla arba'in da uku a wasu majami'i biyu na Masar a safiyar jiya.
Lambar Labari: 3481394 Ranar Watsawa : 2017/04/10