iqna

IQNA

zantawa
Tehran (IQNA) Sheikh Zakzaky ya yi zantawa ta farko da tashar PressTV tun bayan sakinsa daga gidan kaso.
Lambar Labari: 3486366    Ranar Watsawa : 2021/09/29

Tehran (IQNA) Sabon sarkin kasar Kuwait ya bayyana cewa gwamnati da mutanen kasar za su ci gaba da goyon bayan al-ummar Falasdinu.
Lambar Labari: 3485236    Ranar Watsawa : 2020/10/01

Tehran (IQNA) Kunginyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta bayyana cewa, kasashen larabawan da suke zaton za su samu tsaro ta hanyar kulla alaka da Isra’ila suna tafka babban kure.
Lambar Labari: 3484929    Ranar Watsawa : 2020/06/26

Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane nen ba sun yi barazanar kashe wani limamamin masalacin Juma'a a birnin Toronto na kasar Canada.
Lambar Labari: 3481424    Ranar Watsawa : 2017/04/20