Bangaren kasa da kasa, mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) sun gudanar da zaman makokin shahadar Imam Hussain (AS) a masalacin Alghadir da ke Darussalam.
Lambar Labari: 3481935 Ranar Watsawa : 2017/09/26
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tunawa da shahadar Imam Musa Kazim (AS) a yankuna daban-daban na kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3481431 Ranar Watsawa : 2017/04/23