IQNA - Al'ummar kasar Bangladesh da daliban kasar sun nuna girmamawa ga shugaban kungiyar Jama'atu Islamiyya na kasar Bangladesh tare da karramawa tare da jinjinawa matsayin wannan malamin addini bayan hambarar da gwamnatin kasar.
Lambar Labari: 3491649 Ranar Watsawa : 2024/08/06
Daka (IQNA) Korvi Rockshand shine wanda ya kafa kuma darekta na JAAGO Foundation, wanda a halin yanzu yana ba da sabis na ilimi kyauta ga yara fiye da 4,500 marasa galihu.
Lambar Labari: 3489740 Ranar Watsawa : 2023/09/01
Bangaren kasa da kasa, wani dalibi dan kasar Canada da shekarunsa ba su wuce 12 ba ya gudanar da karatun kur’ani mai tsarki a gefen gasar da ake gudanarwa a kasar Iran.
Lambar Labari: 3481432 Ranar Watsawa : 2017/04/23