Jagora Yayin Ganawa Da Shugaban Rasha:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci a okacin da yake gaanawa da shugaban Rasha Vladimir Putin da ya iso kasar Iran a jiya, ya bayyana cewa bangarorin biyu na Iran da Rasha sun tabbatar da cewa za su iya cimma nasara ta hanyar yin aiki tare kamar yadda suka yi a Syria.
Lambar Labari: 3482058 Ranar Watsawa : 2017/11/02
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman farko na makokin Imam Hussain (AS) a husainiyar Imam Khomenei tare da halartar jagoran juyin juya halin musulunci .
Lambar Labari: 3481941 Ranar Watsawa : 2017/09/27
Jagoran Juyin Juya Hali:
Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja kunne da cewa Iran za ta ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliya da ta cimma da manyan kasashe to sai dai za ta mayar da martani ga duk wani karen tsaye ga yarjejeniyar.
Lambar Labari: 3481904 Ranar Watsawa : 2017/09/17
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta taba kuma ba za ta taba mika kai ga mulkin kama-karya na ma'abota girman kai, yana mai cewa a halin yanzu Iran tana tsaya da kafafunta kyam sama da shekarun baya.
Lambar Labari: 3481762 Ranar Watsawa : 2017/08/03
Jagora A Lokacin Ganawa Da Jami'ai Da Kuma Jakadun Kasashe:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya ce, a shari'ar addinin Musulunci, yin jihadi da yahudawan haramtacciyar kasar Isra'ila wajibi ne a kan dukkan musulmi a ko ina suke a duniya.
Lambar Labari: 3481647 Ranar Watsawa : 2017/06/27
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya bayyana cewa dole ne dukkanin ‘yan takarar shugabancin kasa su mayar da hankalia kan bangaren jama’a marassa karfi idan sun samu nasara a zabe, domin tabbatar da cewa dukkanin al’umma sun samu adalcia cikin dukkanin lamarran gudanarwa.
Lambar Labari: 3481454 Ranar Watsawa : 2017/05/01