Tehran (IQNA) an gudanar da zaman juyayia daren Tasu'a a Husainiyar Imam Khomeini tare da halartar jagoran juyi na Iran.
Lambar Labari: 3486217 Ranar Watsawa : 2021/08/18
Tehran (IQNA) a daren jiya aka fara gudanar da zaman farko na juyayin shahadar Imam hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeini.
Lambar Labari: 3486208 Ranar Watsawa : 2021/08/16
Tehran (IQNA) A yau ne jagoran juyin juya halin muslunci na Iran ya tabbatar da zababben shugaban kasar a zaben da aka yi masa.
Lambar Labari: 3486164 Ranar Watsawa : 2021/08/03
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya amince da bukatar alkalin alkalan kasar na yafewa ko rage tsawon hukuncin da aka yankewa wasu fursunoni a kasar.
Lambar Labari: 3486156 Ranar Watsawa : 2021/07/31
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin mulunci na Iran ya isa da sako ga mahajjan bana, wanda ya mayar da hankali kan tunatarwa dangane da muhimman abubuwan da suke a matsayin kalu bale ga al'umma.
Lambar Labari: 3486120 Ranar Watsawa : 2021/07/19
Tehran (IQNA) a yau Juma'a an yi wa jagoran juyin juya halin muslunci na Iran allurar rigakafin cutar corona da Iran din ta samar.
Lambar Labari: 3486047 Ranar Watsawa : 2021/06/25
Tehran (IQNA) za a yi wa jagoran juyin musulunci na kasar Iran rigafin corona wanda Iran ta samar
Lambar Labari: 3486045 Ranar Watsawa : 2021/06/24
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci a Iran ya jinjina wa al’ummar Iran saboda gagarumar fitowar da suka yi yayin zaɓen shugaban ƙasar.
Lambar Labari: 3486026 Ranar Watsawa : 2021/06/19
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin muslunci na Iran ya bayyana cewa, dukkanin matsin lambar da makiya kasar Iran suke yi a kanta ba su iya durkusar da ita ba.
Lambar Labari: 3485983 Ranar Watsawa : 2021/06/04
Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar Jihadul Islami ta Falastinu ya aike da sakon godiya ga jagoran juyi na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.
Lambar Labari: 3485940 Ranar Watsawa : 2021/05/23
Tehran (IQNA) a yau ne jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya gabatar da jawabi kan ranar Quds ta duniya, za a iya karanta cikakken matanin jawabin a kasa
Lambar Labari: 3485887 Ranar Watsawa : 2021/05/07
Tehran (IQNA) ofishin Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bude wani shiri na karatun kur’ani ga dukkanin wadanda suka rasa rayukansu wajen kare Quds.
Lambar Labari: 3485817 Ranar Watsawa : 2021/04/17
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Muslunci na Iran ya bukaci da kada a ja dogon lokaci a tattaunawar da ake yi da nufin farfado da yarjejeniyar nukiliya.
Lambar Labari: 3485810 Ranar Watsawa : 2021/04/15
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musulunci na Iran da kuma babban sakataren kungiyar Hizbullah ta Lebanon na daga cikin musulmi mafi tasiri a 2020.
Lambar Labari: 3485781 Ranar Watsawa : 2021/04/04
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada wajibcin ƙara ƙaimi wajen kiyaye koyarwar juyin musulunci
Lambar Labari: 3485771 Ranar Watsawa : 2021/03/30
Jagoran Juyi A Iran:
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei ya ska wa Shekarar 1400 Hijira Shamsiyya: Shekarar Кere-ƙere Goyon Baya Da Kawar Da Cikas.
Lambar Labari: 3485758 Ranar Watsawa : 2021/03/21
Tehran () jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya amince da yin afuwa ga wasu fursunoni da kuma sassauta hukunci a kan wasu.
Lambar Labari: 3485630 Ranar Watsawa : 2021/02/08
Tehran (IQNA) an gudanar da zaman makokin shahadar Fatima Zahra (AS) tare da halartar jagoran juyin juya halin musulunci a Husainiyar Imam Khomeini (RA)
Lambar Labari: 3485561 Ranar Watsawa : 2021/01/17
Tehran (IQNA) an gudanar da zama a daren na biyu na juyayin shahadar Sayyida Fatima Zahra (AS) a Husainiyar Imam Khomeni.
Lambar Labari: 3485556 Ranar Watsawa : 2021/01/15
Jawabin Jagoran Juyin Musuluni Na 19 Dey:
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musuluni a Iran ya bayyana abin kunyar da ya faru a Amurka da cewa shi ne hakikanin Amurka, ba abin da wasu suke tsammani ba.
Lambar Labari: 3485534 Ranar Watsawa : 2021/01/08