iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Masar ta shirya wata gasa wadda za ta mayar da hankali ga bincike kan abubuwan da ake yin kuren fahimtarsu a kur’ani.
Lambar Labari: 3481491    Ranar Watsawa : 2017/05/07