Tehran (IQNA) A jiya 27 ga watan Satumba a birnin Casablanca ne aka fara gasar haddar kur'ani mai tsarki karo na 16 na lambar yabo ta Sarki Mohammed VI.
Lambar Labari: 3487922 Ranar Watsawa : 2022/09/28
Tehran (IQNA) Bayan nasara r da jam'iyyu masu ra'ayin rikau suka samu a zabukan kasar Italiya da kuma sakamakon kalaman kyamar Musulunci da shugabannin wadannan jam'iyyu suka yi, tsoro da fargabar karuwar kyamar Musulunci a kasar ya karu.
Lambar Labari: 3487918 Ranar Watsawa : 2022/09/27
Tehran (IQNA) Kwamitin shirya gasar kur’ani mai tsarki ta Sheikh Jassim Qatar ya sanar da cewa sama da maza da mata dubu 2 ne suka yi rajista domin shiga wannan gasa.
Lambar Labari: 3487826 Ranar Watsawa : 2022/09/09
Tehran (IQNA) Jami'an kasar Dubai sun sanar da cewa a watan Oktoban wannan shekara ne za a gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta Dubai karo na 6 tare da halartar wakilai daga kasashe 136 na duniya da kuma al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3487714 Ranar Watsawa : 2022/08/19
Tehran (IQNA) Rundunar ‘yan sandan Karbala da ‘yan sandan wannan lardi sun yi nazari kan matakan farko na tsare-tsare na musamman na tabbatar da tsaron tarukan Ashura.
Lambar Labari: 3487601 Ranar Watsawa : 2022/07/27
Tehran (IQNA) An gudanar da taron ilimin kur'ani mai tsarki da kuma ganawa da mahajjata daga kasashe irinsu Tanzania, Nigeria, Kashmir, Pakistan, India da Turkiyya.
Lambar Labari: 3487558 Ranar Watsawa : 2022/07/17
Tehran (IQNA) A jiya Laraba ne babban sakataren kungiyar Hizbullah Hassan Nasrallah ya bayyana cewa: gwagwarmayar al’ummar Lebanon ta kara karfi fiye da kowane lokaci a tarihi.
Lambar Labari: 3487344 Ranar Watsawa : 2022/05/26
Tehran (IQNA) Firaministan Pakistan ya karyata rade-raden cewa zai yi murabus daga mukaminsa na firaminista yana mai zargin Amurka da marawa 'yan adawar sa baya.
Lambar Labari: 3487110 Ranar Watsawa : 2022/03/31
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin muslunci na kasar Iran ya yabawa 'yan wasan kwallon raga na kasar da suka lashe kofin zakarun nahiyar Asia.
Lambar Labari: 3486330 Ranar Watsawa : 2021/09/20
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin muslunci na Iran ya bayyana cewa, dukkanin matsin lambar da makiya kasar Iran suke yi a kanta ba su iya durkusar da ita ba.
Lambar Labari: 3485983 Ranar Watsawa : 2021/06/04
Thran (IQNA) bayan da Netanyahu ya kasa kafa gwamnatin yahudawan Isra’ila, abokan hamayyarsa sun yi nasara wajen sanar da kafa gwamnati.
Lambar Labari: 3485981 Ranar Watsawa : 2021/06/03
Tehran (IQNA) jagoran Hamas ya bayyana ci gaba da tattaunawa tsakanin bangarorin Falastinawa a matsayin gishikin nasara .
Lambar Labari: 3485293 Ranar Watsawa : 2020/10/20
Bangaren siyasa, Hojjatol Islam walmuslimin Kazem Siddighi wanda ya jagoranci sallar Jumaa a Tehran ya bayyana kakkabo jirgin da cewa alama c ta karfin Iran.
Lambar Labari: 3483953 Ranar Watsawa : 2019/08/16
Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya na cewa, akalla mutane 30 sakamakon tayar da wasu bama-bamai.
Lambar Labari: 3483746 Ranar Watsawa : 2019/06/17
Bangaren kasa da kasa, an dinka wata tuta mai tsawon mita dubu 4 a lardin Dayala na ‘yan sunna a Iraki domin mika ta kyauta ga hubbaren Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3482041 Ranar Watsawa : 2017/10/27
Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan nasrullah ya bayyana cewa, a ci gaba da fatattakar 'yan ta'addan ISIS da dukkanin bangarori na dakarun Lebanon, da kuma sojojin Syria tare da mayakan Hizbullah ke yi, ana samun gagarumar nasara .
Lambar Labari: 3481831 Ranar Watsawa : 2017/08/25
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta hanyar gidan radiyon Bilal a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3481513 Ranar Watsawa : 2017/05/14