A yammacin ranar 20 ga watan Oktoba ne aka bude gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Malesiya wadda ke gudana karo na 62 a wannan shekara, wadda ta dauki wani yanayi mai kayatarwa da kuma ban sha'awa tare da karatun wani malamin Iran a dakin taro na KLCC a Kuala Lumpur.
Lambar Labari: 3488043 Ranar Watsawa : 2022/10/21
Bangaren kasa da kasa, sakamakon karshe da aka sanar da gasar kur’ani ta 59 a kasar Malaysia Makaranci dan kasar Iran Hamed Alizadeh shi ne ya zo na daya.
Lambar Labari: 3481531 Ranar Watsawa : 2017/05/20