iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ma’ikatar harkokin wajen Rasha ta ce akwai yiwuwar an kasha jagoran ‘yan ta’addan ISIs Abubakar Baghdadi a wani hari a kusa da Raqqa.
Lambar Labari: 3481616    Ranar Watsawa : 2017/06/16