iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Jamus za su gudanar da jerin gwano domin nisanta kansu daga ‘yan ta’adda masu aki hare-hare da sunan addini.
Lambar Labari: 3481617    Ranar Watsawa : 2017/06/17