iqna

IQNA

bukatar
IQNA - Hukumomin kasar Turkiyya na shirin mayar da wani tsohon cocin Istanbul masallaci bayan gyara shi.
Lambar Labari: 3490626    Ranar Watsawa : 2024/02/11

Sayyid Hasan Nasr'Allah:
Tehran (IQNA)  yayin da yake ishara da irin dimbin halartar al'ummar Iran wajen gudanar da tattakin cika shekaru 44 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa: Tattakin ranar 22 ga watan Bahman na tunawa da nasarar juyin juya halin Musulunci shi ne. amsa mafi karfi ga masu magana kan rugujewar Iran.
Lambar Labari: 3488668    Ranar Watsawa : 2023/02/16

Fasahar tilawar kur’ani (22)
Abdulaziz Akashe na daya daga cikin fitattun makarantun kasar Masar wanda ya samu daukaka da tsawon rai ta hanyar gabatar da wata hanya ta musamman wajen karatun kur'ani mai tsarki. Daga cikin abubuwan da ake karantawa, karatun ya kasance mai ma'ana kuma ya canza sautinsa bisa ma'anar kur'ani.
Lambar Labari: 3488554    Ranar Watsawa : 2023/01/24

Tehran (IQNA) A yayin da take yaba wa kalaman shugaban mabiya darikar Katolika na duniya a Manama game da bukatar kawar da wariya da samar da 'yancin addini a Bahrain, kungiyar Al-Wefaq a Bahrain ta ce har sai an samar da sharuddan tattaunawa a Bahrain, wadannan shawarwarin za su kasance na baki ne kawai.
Lambar Labari: 3488126    Ranar Watsawa : 2022/11/05

Tehran (IQNA) An gudanar da gagarumin bikin yaye malaman kur'ani mai tsarki 800 a lardin Kayseri tare da halartar gungun jami'an addinin kasar Turkiyya.
Lambar Labari: 3488079    Ranar Watsawa : 2022/10/27

Tehran (IQNA) za a gudanar da taro kan kur’ani mai tsarki karo na 114 wanda cibiyar Ahlul bait (AS) take daukar nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3485803    Ranar Watsawa : 2021/04/13

Tehran (IQNA) al’ummar kasar Bahrain sun sake dawowa kan tituna domin hakkokinsu da masarautar kama karya ta kasar ta harmata musu a matsayinsu na ‘yan kasa.
Lambar Labari: 3485785    Ranar Watsawa : 2021/04/05

Tehran (IQNA) cibiyar agaji ta musulmin kasar Amurka za a ta taimaka al’ummar Yemen da kayan abinci da magunguna da zai kan dala miliyan goma.
Lambar Labari: 3484971    Ranar Watsawa : 2020/07/10

Jam’iyyun siyasa a Sudan, sun nuna takaici kan matakin da majalisar sojin kasar ta dauka na dakatar da tattaunawa a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3483646    Ranar Watsawa : 2019/05/16

A zaman da kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar jiya, ya bukaci dukkanin bangarorin rikicin kasar Libya da su dakatar da bude wuta.
Lambar Labari: 3483629    Ranar Watsawa : 2019/05/11

Bangaren kasa da kasa, wata tawagar kwamitin kare hakkokin musulmi na Islamic Human Rights Commission IHRC, da ke kasar Birtaniya ta  isa Najeriya, domin duba lafiyar Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi kusan shekaru 4.
Lambar Labari: 3483590    Ranar Watsawa : 2019/04/30

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron bikin yaye dalibai na jami'ar musulunci ta Umma a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482550    Ranar Watsawa : 2018/04/08

Bangaren kasa da kasa, Kotun koli a Amurka ta amince da aiwatar da wasu dokokin na shugaban kasar Donal Trump na hana baki daga wasu kasashen musulmi shiga kasar.
Lambar Labari: 3481648    Ranar Watsawa : 2017/06/27