iqna

IQNA

Aikin Hajji a cikin Kur'ani / 7
IQNA – Alkur’ani mai girma a cikin aya ta 96-97 a cikin suratul Al Imrana ya gabatar da dakin Ka’aba a matsayin wuri na farko da aka gina a bayan kasa domin mutane su rika bautar Allah.
Lambar Labari: 3493366    Ranar Watsawa : 2025/06/05

IQNA - A cikin litattafai masu tsarki na Yahudawa da Nasara da kuma bangaren zabura wato zaburar Annabi Dawud (AS) an yi ishara da waki'ar Karbala da shahadar Imam Hussain (AS) da Sahabbansa a kasar Karbala.
Lambar Labari: 3491632    Ranar Watsawa : 2024/08/03

Kabul (IQNA) Jami'an Taliban sun bude wani masallaci a Kabul da wani gine-gine irin na Kubbatu Sakhra a birnin Kudus.
Lambar Labari: 3490058    Ranar Watsawa : 2023/10/29

Tehran (IQNA) Dubban Falasdinawa ne suka je masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus domin gabatar da sallar Juma'a.
Lambar Labari: 3489205    Ranar Watsawa : 2023/05/26

Tehran (IQNA) Gangamin mai taken "Za mu yi buda baki a Kudus" ya samu karbuwa daga masu amfani da wayar salula a kasashe daban-daban. Manufar wannan gangamin dai ita ce nuna adawa da laifukan da yahudawan sahyuniya suka aikata a masallacin Al-Aqsa da kuma goyon bayan al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3488986    Ranar Watsawa : 2023/04/16

Tehran (IQNA) Kakakin Firayim Ministan Burtaniya ya sanar da cewa sabuwar gwamnatin ba ta da wani shiri na mayar da ofishin jakadancin Burtaniya zuwa birnin Kudus.
Lambar Labari: 3488119    Ranar Watsawa : 2022/11/03

Tehran (IQNA) Firaministan Birtaniya Liz Truss ta shaidawa takwaranta na Isra'ila Yair Lapid cewa tana nazarin matakin mayar da ofishin jakadancin kasarta daga Tel Aviv zuwa birnin Kudus.
Lambar Labari: 3487894    Ranar Watsawa : 2022/09/22

Tehran (IQNA) a ci gaba da keta alfarmar masallacin Quds da yahudawa ke yi, a yau ma sun sake kaddamar da wani farmakin a kan wannan masallaci.
Lambar Labari: 3487200    Ranar Watsawa : 2022/04/21

Bangaren kasa da kasa, Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun mamaye birnin Kudus domin hana palasdinawa Isa masallacin kudus .
Lambar Labari: 3481722    Ranar Watsawa : 2017/07/21