iqna

IQNA

IQNA - Tsohon abokin wasan Cristiano Ronaldo a kungiyar Al-Nasr ta kasar Saudiyya ya bayyana cewa yana matukar sha'awar koyon addinin Musulunci kuma yana kwadaitar da 'yan wasan da su rika yin addu'a.
Lambar Labari: 3492312    Ranar Watsawa : 2024/12/03

IQNA - Gidauniyar Mata Musulman Falasdinu ta karrama 'yan mata 'yan makaranta 600 hijabi a harabar masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3491871    Ranar Watsawa : 2024/09/15

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musuluncin zai gabatar da jawabi a ranar Talata 1 ga Afrilu, 1402, a daidai lokacin da ake shiga sabuwar shekara, a hubbaren Iamm Ridha (AS) da kuma taron masu ziyara .
Lambar Labari: 3488833    Ranar Watsawa : 2023/03/19

Fasahar tilawar kur’ani (19)
"Mohammed Ahmed Omran" shahararren makaranci ne kuma mawaki dan kasar Masar wanda ya rasa idonsa yana dan shekara daya kuma ta hanyar amsa addu'ar mahaifiyarsa ya samu daukaka a duniya.
Lambar Labari: 3488488    Ranar Watsawa : 2023/01/11

Tehran (IQNA) an nuna wani hoton bidiyo wanda ke nuna sallar farko da aka nuna kai tsaye a gidan talabijin daga masallacin ma’aiki (SAW) a Madina.
Lambar Labari: 3484710    Ranar Watsawa : 2020/04/14

Bangaren kasa da kasa, Kotun soji a kasar Masar ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan wasu magoya bayan kungiyar Muslim Brotherhood su 58, bisa zarginsu da kai hari a kan wuraren tsaro a lokacin da aka hambarar da Muhammad Morsi.
Lambar Labari: 3481746    Ranar Watsawa : 2017/07/28