IQNA

An Nuna Hoton Bidiyo Na Farko Da Ke Nuna Salla Kai Tsaye Daga Masallacin Manzo (SAW)

23:52 - April 14, 2020
Lambar Labari: 3484710
Tehran (IQNA) an nuna wani hoton bidiyo wanda ke nuna sallar farko da aka nuna kai tsaye a gidan talabijin daga masallacin ma’aiki (SAW) a Madina.

Shafin yada labarai na Hamrain News ya bayar da rahoton cewa, dan jaridar kasar Suadiyya Majid Al-shubul ya bayyana cewa an fara nuna wannan hoton salla daga masallacin ma’aiki ne kai tsaye bisa umarnin sarki Fahad, sarkin Saudiyya na lokacin, daga lokacin kuma an ci gaba da nuna salla kai tsaye daga masallacin manzo da kuma masallacin harami.

3891448

 

 

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: masallacin manzo ، Madina ، salla ، ta farko ، kai tsaye ، talabijin
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha