IQNA - Mujallar "Nation" ta bayyana a cikin wata makala cewa 'yan sandan Amurka sun tilasta wa wasu dalibai mata musulmi cire lullubi yayin da suke murkushe zanga-zangar magoya bayan Falasdinu tare da keta sirrin mata musulmi masu lullubi.
Lambar Labari: 3491411 Ranar Watsawa : 2024/06/26
Tehran (IQNA) Kasuwar hannayen jari ta Pakistan (PSX) ta lashe kyautar mafi kyawun musayar hannayen jari ta Musulunci 2022 ta Global Islamic Financing Awards (GIFA).
Lambar Labari: 3487931 Ranar Watsawa : 2022/09/30
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ayyukan bankin muslunci a kasar Gambia, wanda cibiyar kula da harkokin kudi da ayyukan tattalin arziki ta yammacin Afirka WAIFEM ta dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3481783 Ranar Watsawa : 2017/08/09