Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Yemen na nuni da cewa ana kara samun karuwar cututtuka masu kisa a kasar sakamakon matsalolin da ake fuskanta a bangaren kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3482468 Ranar Watsawa : 2018/03/11
Bangaren kasa da kasa, a hare-haren da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kaddamar a yammacin jiya a kan lardin Hudaidah na kasar Yemen, fararen hula talatin ne suka rasa rayukansu, wasu da dama kuma suka jikkata.
Lambar Labari: 3482256 Ranar Watsawa : 2017/12/31
Bangaren kasa da kasa, mahukunta a birnin Makka sun sanar da kame wani abinci har kwano dubu 5 da aka dafa kuma aka shirya ba bisa kaida ba da nufin sayar da shi ga alhazai.
Lambar Labari: 3481848 Ranar Watsawa : 2017/08/30