iqna

IQNA

abinci
Tehran (IQNA) rahoton majalisar dinkin duniya ya ce daga lokacin da Saudiyya ta fara kai hari kan al’ummar Yemen ya zuwa yara kimanin 10,000 ne suka mutu sakamakon hare-haren.
Lambar Labari: 3487064    Ranar Watsawa : 2022/03/17

Tehran (IQNA) Masallatai biyu a birnin Birmingham na kasar Ingila suna raba buhunan abinci ga mabukata a daidai lokacin da lokacin sanyi ke kara tsanata da kuma tsadar makamashi.
Lambar Labari: 3486851    Ranar Watsawa : 2022/01/22

Tehran (IQNA) jama'a suna ta tarbar baki masu wucewa akan kan titunan Najaf zuwa Karbala a kasar Iraki, domin zuwa ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) tare da raba musu abinci da da abin sha kyauta.
Lambar Labari: 3485253    Ranar Watsawa : 2020/10/06

Kungiyar bayar da agaji ta Red Cross ta bayyana cewa fiye da rabin mutanen Yemen suna bukatar taimakon abinci .
Lambar Labari: 3484977    Ranar Watsawa : 2020/07/12

Tehran (IQNA) a kowace shekara musulmia  kasar hadaddiyar daular larabawa suna gudanar da al’adu daban-daban a wannan wata.
Lambar Labari: 3484815    Ranar Watsawa : 2020/05/19

Teharan (IQNA) dan kasar Masar da ke buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Livepool a kasar Burtaniya, ya bayar da taimakon abinci ga mabukata.
Lambar Labari: 3484725    Ranar Watsawa : 2020/04/18

Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah na gudanar da ayyukan taimakon jama’a wajen yaki da corona a yankin Biqa a kudancin Lebanon.
Lambar Labari: 3484689    Ranar Watsawa : 2020/04/07

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar da zama kan batun tattaunawar da bangarorin kasar Yemen suka gudanar.
Lambar Labari: 3483296    Ranar Watsawa : 2019/01/08

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Yemen na nuni da cewa ana kara samun karuwar cututtuka masu kisa a kasar sakamakon matsalolin da ake fuskanta a bangaren kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3482468    Ranar Watsawa : 2018/03/11

Bangaren kasa da kasa, a hare-haren da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kaddamar a yammacin jiya a kan lardin Hudaidah na kasar Yemen, fararen hula talatin ne suka rasa rayukansu, wasu da dama kuma suka jikkata.
Lambar Labari: 3482256    Ranar Watsawa : 2017/12/31

Bangaren kasa da kasa, mahukunta a birnin Makka sun sanar da kame wani abinci har kwano dubu 5 da aka dafa kuma aka shirya ba bisa kaida ba da nufin sayar da shi ga alhazai.
Lambar Labari: 3481848    Ranar Watsawa : 2017/08/30