Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana tsananin damuwarsa dangane da ci gaba da take hakkokin musulmin Rohingya na kasar Myammar da mahukuntan kasar suke yi wanda hakan na kara sanya musulmin cikin mawuyacin hali.
Lambar Labari: 3481858 Ranar Watsawa : 2017/09/02