iqna

IQNA

Tehran (IQNA) babban masallaci n Algiers shi ne masallaci na uku mafi girma a duniya. Yana da tsayin mita 267, hasumiyarsa ita ce mafi tsayi a duniya.
Lambar Labari: 3486883    Ranar Watsawa : 2022/01/29

Tehran (IQNA) Masallacin Esteghlal shi ne masallaci mafi girma a kudu maso gabashin nahiyar Asiya, wanda ke a dandalin Mardika a birnin Jakarta, babban birnin Indonesia.
Lambar Labari: 3486872    Ranar Watsawa : 2022/01/26

Tehran (IQNA) Kwamitin Masallacin Paris ya bayar da kyautar kwafin kur'ani mai tsarki a ga shugaban kasar Aljeriya a birnin Algiers, babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3486672    Ranar Watsawa : 2021/12/11

Tehran (IQNA) ana nuna fargaba matuka kan yiwuwar rushewar masallaci n Cordoba na tarihi da ke kasar Spain.
Lambar Labari: 3486649    Ranar Watsawa : 2021/12/06

Tehran (IQNA) masallaci n Gogceli masallaci ne da aka gina shi tun kimanin shekaru 800 da suka gabata da itace.
Lambar Labari: 3486643    Ranar Watsawa : 2021/12/05

Tehran (IQNA) duk da irin tsauraran matakan da Isra'ila ta dauka a yau a birnin Quds amma dubban musulmi sun samu yin sallar Juma'a a cikin masallaci n Aqsa.
Lambar Labari: 3486636    Ranar Watsawa : 2021/12/03

Tehran (IQNA) Jami'ai a lardin Qana na Masar sun ce halartar kiristoci a wajen bude wani masallaci a garin Farshat, wata shaida ce ta kiyaye hadin kan kasa da kasancewar 'yan uwantaka da abokantaka a tsakanin mabiya addinai daban-daban a kasar.
Lambar Labari: 3486613    Ranar Watsawa : 2021/11/27

Tehran (IQNA) an fara gudanar da bincike kan cinna wuta da wasu suka yi a wani masalaci da ke birnin Manchester na kasar Burtaniya.
Lambar Labari: 3486301    Ranar Watsawa : 2021/09/12

Tehran (IQNA) masallaci n Sultan wuri ne na tarihi da ya shahara na musulmi a yankin Kampon Gelam a kasar Singapore.
Lambar Labari: 3486265    Ranar Watsawa : 2021/09/02

Tehran (IQNA) wani malamin addinin kirista a Najeriya ya gina wa musulmi masallaci a wani kauye da ke kusa da birnin Abuja.
Lambar Labari: 3486246    Ranar Watsawa : 2021/08/27

Tehran (IQNA) musulmi da kiristoci suna yin aiki tare wajen sake gina wani tson masallaci a lardin Alminya a kasar Masar.
Lambar Labari: 3486240    Ranar Watsawa : 2021/08/25

Tehran (IQNA) hotunan masallaci n Sahlah daya daga cikin muhimman masallatai na tarihi a birnin Najaf na Iraki.
Lambar Labari: 3485998    Ranar Watsawa : 2021/06/09

Tehran (IQNA) wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun banka wa wani masallaci n musulmi wuta a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485795    Ranar Watsawa : 2021/04/10

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Faransa tana shirin sake bude wani masallaci n musulmi da ta rufe a lokutan baya.
Lambar Labari: 3485793    Ranar Watsawa : 2021/04/08

Tehran (IQNA) wata tagawar mabiya addinin kirista a kasar Masar ta halarci taron bude wani masallaci a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485722    Ranar Watsawa : 2021/03/07

Tehran (IQNA) kiristoci da musulmi suna yin aiki tare domin sake gina wani masallaci a yankin Dasha na kasar Masar.
Lambar Labari: 3485628    Ranar Watsawa : 2021/02/07

Tehran (IQNA) yahudawan Isra’ila sun rusa masallaci n musulmi Falastinawa da ke cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan a yau.
Lambar Labari: 3485595    Ranar Watsawa : 2021/01/27

Tehran (IQNA) kwamitin musulmin kasar Habasha ya bukaci da a hukunta wadanda suke da hannu wajen rusa masallaci n tarihi na Najashi.
Lambar Labari: 3485536    Ranar Watsawa : 2021/01/08

Tehran (IQNA) tilawar kur’ani mai tsarki daga bakin marigayi Muhammad Badr Hussain a babban masallaci n birnin Alkahira na Masar.
Lambar Labari: 3485523    Ranar Watsawa : 2021/01/04

Tehran (IQNA) musulmi a kasar Burtaniya sun bayar da gagarumar gudunmawa wajen dakile cutar corona a kasar.
Lambar Labari: 3485474    Ranar Watsawa : 2020/12/19