iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Musulman jihar Wisconsin ta Amurka na bayar da tallafin kudi ga bala'in girgizar kasa da Turkiyya da Siriya ta shafa ta hanyar kungiyoyin agaji.
Lambar Labari: 3488633    Ranar Watsawa : 2023/02/09

Tehran (IQNA) Masallacin "Sidi Ahmed Al-Bajm" na daya daga cikin abubuwan tarihi da ba kasafai ake samun su ba a birnin "Kafr al-Ziyat" na kasar Masar, wanda ke da shekaru kimanin shekaru 900 da haihuwa, kuma a can baya mashahuran malamai na kasar Masar sun sami ilimi a cikinsa.
Lambar Labari: 3488479    Ranar Watsawa : 2023/01/10

Tehran (IQNA) Kungiyar Musulman Koriya ta Kudu ta bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta taimaka wajen gina masallaci a birnin "Daeju" sakamakon rashin kula da mahukuntan kasar.
Lambar Labari: 3488409    Ranar Watsawa : 2022/12/28

Tehran (IQNA) An gudanar da zanga-zangar nuna adawa da zaben 'yan majalisar dokoki na bogi, da daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawan da kuma sakin fursunonin siyasa a Bahrain.
Lambar Labari: 3488131    Ranar Watsawa : 2022/11/06

Tehran (IQNA) A yau ne Paparoma Francis shugaban mabiya darikar Katolika na duniya ya isa Bahrain a ranar 12 ga watan Nuwamba domin halartar taron "Bahrain for Dialogue".
Lambar Labari: 3488118    Ranar Watsawa : 2022/11/03

Tehran (IQNA) mabiya mazhabar Ahlul bait suna gudanar da tarukan juyayin shahadar Imam Ridha (AS) a kasar Canada.
Lambar Labari: 3486396    Ranar Watsawa : 2021/10/07

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Gambia ta sanar da ranar Ashura a matsayin ranar hutu a hukumance a fadin kasar.
Lambar Labari: 3486199    Ranar Watsawa : 2021/08/13

Bangaren kasa da kasa, babban malamin Azhar ya yi kira zuwa karfafa tattaunawa tsakanin mabiya addinan musulunci da kiristanci.
Lambar Labari: 3484143    Ranar Watsawa : 2019/10/11

Bangaren kasa da kasa, a yau Talata an bude taron karawa juna sani a birnin Tehran na kasar Iran da ke yin dubi kan mahangar addinai kan rayuwar zamantakewar al’ummomi.
Lambar Labari: 3483425    Ranar Watsawa : 2019/03/05

Bangaren kasa da kasa, wani dab kasar Holland ya zama sakamakon jin kiran salla a kasar Turkiya a lokacin da yake yawon bude ido.
Lambar Labari: 3481943    Ranar Watsawa : 2017/09/28

Bangaren kasa da kasa, Iran za ta yi aiki tare da kwalejin addinai ta mabiya addinin kirista na darikar Orthodox a kasar Ethiopia.
Lambar Labari: 3480981    Ranar Watsawa : 2016/11/28

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zman tattanawa tsakanin masana na mabiya addinin kirista da kuma musulmi a birnin Abu Dhabi kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3480900    Ranar Watsawa : 2016/11/02

Bangaren kasa da kasa, za a gina wani sabon masallaci a yankin Welta da ke yammacin kasar Ghana.
Lambar Labari: 3480740    Ranar Watsawa : 2016/08/24