iqna

IQNA

hardace
Tehran (IQNA) Wata mata ‘yar kasar Masar ta fara rubuta kur’ani mai tsarki da nufin saukaka haddar kur’ani kuma ta rubuta kwafi 30 na kur’ani mai tsarki cikin shekaru 2.
Lambar Labari: 3488592    Ranar Watsawa : 2023/02/01

Tehran (IQNA) Neda Ahmad wata yarinya ce da take fama da shanyewar bangaren jiki wadda kuma ta hardace surori da dama na kur'ani.
Lambar Labari: 3486381    Ranar Watsawa : 2021/10/03

Tehran (IQNA) Irim Ashkin yarinya ce 'yar shekaeu 15 daga garin Quniya na kasar Turkiya wadda ta hardace kur'ani a cikin kwanaki 93.
Lambar Labari: 3486175    Ranar Watsawa : 2021/08/06

Tehran (IQNA) an girmama yarinya mafi karancin shekaru a  kasar Tunisia da ta hardace kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3485286    Ranar Watsawa : 2020/10/18

Tehran (IQNA) Hebah, Nurul Huda da Mustafa ‘yan kasar Syria da suke zaune Aintab da ke Turkiya wadanda suka hardace kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3484985    Ranar Watsawa : 2020/07/14

Tehran (IQNA) karatun kur’ani na marigayi Mutawalli Abdul Al shekaru 20 da suka gabata a birnin Tabriz na kasar Iran.
Lambar Labari: 3484968    Ranar Watsawa : 2020/07/09

Bangaren kasa da kasa, an girmama yarinya mafi karancin shekaru da ta hardace kur’ani a  UAE.
Lambar Labari: 3483927    Ranar Watsawa : 2019/08/08

Bangaren kasa da kasa, Sharif Sayyid Mustafa matashi ne dan kasar Masar wanda Allah ya yi masa baiwa ta saurin fahimta da hardace wa, wanda ya hardae kur'ani cikin watanni uku.
Lambar Labari: 3482029    Ranar Watsawa : 2017/10/23