Bangaren kasa da kasa, mata da dama sun gudanar ad jerin gwano a cikin biranan kasar faransa domin Allah wadai da 'yan ta'addan ISIS da kuma irin ayyukan ta'addanci da suke iakatawa kan al'ummar musulmi da sauran al'ummomi na Iraki da siriya a cikin lokutanan
Lambar Labari: 1455029 Ranar Watsawa : 2014/09/28
Bangaren kasa da kasa, wata mujallar kasar Faransa ta rubuta kalaman batunci ga wani ministan kasar wanda asalinsa musulmi saboda tsanin kiyayarta da addinin muslunci.
Lambar Labari: 1446835 Ranar Watsawa : 2014/09/05