iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wani mutum ya kudiri a niyar kaddamar da farmaki a kan musulmi masu salla a cikin kasar Faransa.
Lambar Labari: 3481658    Ranar Watsawa : 2017/06/30

Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da nuna rashin amincewa da hukuncin da kotun kolin tarayyar turai ta dauka na hana musulmi mata saka lullubi a wuraren aiki.
Lambar Labari: 3481315    Ranar Watsawa : 2017/03/15

Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin birnin Bordeaux na kasar Faransa ta dauki nauyin wayar da kan sabbin mulsunta abirnin kan hakikanin muslunci
Lambar Labari: 3481305    Ranar Watsawa : 2017/03/11

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen kasar Faransa Jean-Marc Ayrault ya bayyana cewa, babu wata alaka a tsakanin addinin musulunci da ta'addanci.
Lambar Labari: 3481273    Ranar Watsawa : 2017/03/01

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taron kawara juna sani kan ma’anar kyamar musulunci wanda zai gudana a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3480937    Ranar Watsawa : 2016/11/13

Bangaren kasa da kasa, an kashe wata mata musulma a kasar Faransa ta hanyar harbinta da bindiga a birnin Pantan.
Lambar Labari: 3480808    Ranar Watsawa : 2016/09/26

Bangaren kasa da kasa, Wata babbar Kotu a Kasar Faransa ta dakatar da haramcin sanya kayan nunkaya da ke rufe jiki ruf wato Burkini da wasu biranen kasar suka yi.
Lambar Labari: 3480749    Ranar Watsawa : 2016/08/27

Bangaren kasa da kasa, babbar kungiyar musulmi a kasar Faranasa ta kirayi limaman juma’a na kasar da su yi Allawadai da duk wani aikin ta’addanci da kuma masu aikata shi a gobe Juma’a.
Lambar Labari: 3454600    Ranar Watsawa : 2015/11/19

Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin cikin gida na kasar Faransa ya bayyana cewa za su dauki matakin rufe duk wasu masallatai da ake yada tsatsauran ra’ayi a kasar.
Lambar Labari: 3453384    Ranar Watsawa : 2015/11/16

Bangaren kasa da kasa, an fara aiwatar da wani shiri na mara baya ga itaye mata da suke fuskantar matsaloli a makarantun kasar Faransa domin sanun yancinsu kamar sauran ‘yan kasa.
Lambar Labari: 3342982    Ranar Watsawa : 2015/08/14

Bangaren kasa da kasa, Laurent Sorisso baban editan jaridar Charlie Hebdu ta kasar Faransa ya ce daga yanzu ba za su kara watsa hotunan cin zarafi ga addinin muslunci ba.
Lambar Labari: 3330193    Ranar Watsawa : 2015/07/19

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan Faransa sun a cikin kimanin shekaru da suka gabata an fitar da limamai na masallatai 40 saboda tsatsauran ra’ayinsu
Lambar Labari: 3321654    Ranar Watsawa : 2015/06/30

Bangaren kasa da kasa, Jam’iyyar Nicola Sarkozy tsohon shugaban kasar Faransa na shirin korar wani magajin gari saboda yin kalaman batunci kan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3304639    Ranar Watsawa : 2015/05/17

Bangaren kasa da kasa, Dalil Bubakar shugaban masallaLille na kasar Faransa ya bayyana cewa suna da bukatr manyan massalatai a kasar.
Lambar Labari: 3157561    Ranar Watsawa : 2015/04/16

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gagarumin gangami domin nuna rashin amincewa da kiyayya da muslunci da wasu suke nuna a fili a kasa a cikin lkutan nan.
Lambar Labari: 2950063    Ranar Watsawa : 2015/03/08

Bangaren kasa da kasa, Babbar hadakar limaman masallatan kasar Faransa na shirin gudanar da wani taro na wayar da kan sauran al’ummomin kasar dangane da addinin muslunci da ake yi wa mummunar fahimta.
Lambar Labari: 2921404    Ranar Watsawa : 2015/03/03

Bangaren kasa da kasa, masu tsananin kiyayya da addinin muslunci a kasar Faransa na ta kara tsananta harinsu da cin zarafin musulmin kasar a cikin kasa da makonni biyu tun bayan zanen batuncin da jaridar Charlir Hebdo ta yi.
Lambar Labari: 2736738    Ranar Watsawa : 2015/01/20

Bangaren kasa da kasa, mujallar Charlie Hebdo ta kasar faransa a yau Laraba ta sake buga zanen batunci ga manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 2710785    Ranar Watsawa : 2015/01/15

Bangaren kasa da kasa, bababr cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta yi kakkausar suka dangane da yadda jaridar Charlie Hebdo tasake buga zanen batunci ga manzon Allah (SAW) tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.
Lambar Labari: 2708555    Ranar Watsawa : 2015/01/14

Bangaren kasa da kasa, a lokacin da aka kai hari kan wani babban shagon sayar da kaya na yahudawa a birnin Paris wani matashi musulmi ya tseratar da yahudawa masu yin sayayya a wurin.
Lambar Labari: 2706235    Ranar Watsawa : 2015/01/13