IQNA - Mujallar Amurka a wani rahoto da ta fitar ta tattauna batun samar da gidajen yari na sirri a kasar Amurka, wadanda akafi amfani da su wajen tsare musulmi.
Lambar Labari: 3491740 Ranar Watsawa : 2024/08/22
Tehran (IQNA) jami'an tsaron kasar Saudiyya sun cafke limamin masallacin Ummul Miminin Khadijah da ke birnin Jidda sun jefa shi kurkuku .
Lambar Labari: 3486079 Ranar Watsawa : 2021/07/05
Tehran (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar falastinawa ta kirayi gwamnatin Saudiyya da ta saki Falastinawa da ta kame ta tsare su a kurkuku ba tare da sun aikata wani laifi ba.
Lambar Labari: 3485812 Ranar Watsawa : 2021/04/15
Tehran (IQNA) jagoran Hamas ya bayyana ci gaba da tattaunawa tsakanin bangarorin Falastinawa a matsayin gishikin nasara.
Lambar Labari: 3485293 Ranar Watsawa : 2020/10/20
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta bukaci masarautar Saudiyya da ta saki Falastinawa da take tsare da su ba tare da wani dalili ba.
Lambar Labari: 3484772 Ranar Watsawa : 2020/05/07
Bangaren kasa da kasa, Majiyar Palasdinawa ta ce; 'Yan share wuri zauna 159 ne su ka kutsa cikin masallacin kudus a karkashin kariyar sojojin sahayoniya
Lambar Labari: 3483017 Ranar Watsawa : 2018/09/27
Bangaren kasa da kasa, Majalisar dinkin duniya ta damuwarta kan yadda haramtacciyar kasar Isra'ila take kame kananan yara Palastinawa tare da tsare su.
Lambar Labari: 3482077 Ranar Watsawa : 2017/11/07