Bangaren kasa da kasa, A martanin da kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar wa yarima mai jiran gado na masarautar Al Saud, ya bayyana cewa yana da kyau Bin Salman ya dauki darasi daga ' yan kama karya da suka gabace shi.
Lambar Labari: 3482136 Ranar Watsawa : 2017/11/25