IQNA - An buga wani faifan bidiyo na wani yaro Bafalasdine yana rera kiran sallah a kan tankin ruwa na sansanin Falasdinawa na Gaza a yanar gizo.
Lambar Labari: 3492183 Ranar Watsawa : 2024/11/10
Sanin zunubi / 5
Tehran (IQNA) A cikin Alkur'ani, an la'anci kungiyoyi goma sha takwas saboda zunubai daban-daban, kuma ta hanyar kula da ayyukan wadannan kungiyoyi, za mu iya bambanta nau'in zunubi.
Lambar Labari: 3490093 Ranar Watsawa : 2023/11/04
Babban kusa a Hamas:
Babban kusa a Hamas a wani jawabi da ya yi yana mai cewa kudurin Majalisar Dinkin Duniya kan gwamnatin yahudawan sahyoniya a matsayin nasara ce ga Gaza, yana mai jaddada cewa matakin da yahudawan sahyuniya suka dauka na katse ruwa n sha da makamashi a yankin zirin Gaza laifukan yaki ne.
Lambar Labari: 3490050 Ranar Watsawa : 2023/10/28
Fitattun Mutane a Cikin kur’ani (28)
A cikin Alkur’ani mai girma, in ban da sunan Sayyida Maryam, babu wata mace da aka ambata kai tsaye, sai dai muna iya ganin alamun mata muminai ko kafirai. Misali, an ambaci matan Annabi Nuhu (AS) da Annabi Ludu (a.s) a matsayin mata kafirai, a daya bangaren kuma ya ambaci Asiya a matsayin abin koyi ga mata muminai; Alhali ita matar azzalumin sarkin Masar ce.
Lambar Labari: 3488548 Ranar Watsawa : 2023/01/23
Me Kur'ani ke cewa (34)
A cikin ayoyi da dama na kur’ani mai tsarki, akwai gargadi game da masu fyade da kungiyoyin da suke da wuce gona da iri, kuma daya daga cikin wadannan ayoyin ita ce Allah ba Ya son masu wuce iyaka.
Lambar Labari: 3488170 Ranar Watsawa : 2022/11/13
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta Masar ta ce za ta rika samar da wutar batiri ga masallatai a kasar.
Lambar Labari: 3480764 Ranar Watsawa : 2016/09/06