Tehran (IQNA) Babban Masallacin Kwalejin Jihar Kaduna da ke Najeriya ya bayar da tallafin shinkafa da tsabar kudi Naira 577,000 ($1,333) ga mabukata.
Lambar Labari: 3488138 Ranar Watsawa : 2022/11/07
Tehran (IQNA) Wani jami'in kungiyar Awqaf Kuwait ya sanar da cikakken bayani kan gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Kuwait karo na 11 .
Lambar Labari: 3487912 Ranar Watsawa : 2022/09/26
Tehran (IQNA) kungiyar Muslim Hands tana kara fadada ayyukanta a ciki da wajen Burtaniya.
Lambar Labari: 3486594 Ranar Watsawa : 2021/11/23
Tehran (IWNA) Mutane Da Dama Da Su Ka Hada Mata Da Kananan Yara Sun Yi Shahada Sanadiyyar Hare-haren Saudiyya
Lambar Labari: 3484991 Ranar Watsawa : 2020/07/16
Kungiyar bayar da agaji ta Red Cross ta bayyana cewa fiye da rabin mutanen Yemen suna bukatar taimakon abinci.
Lambar Labari: 3484977 Ranar Watsawa : 2020/07/12
Bangaren kasa da kasa, an kafa wata kungiyar bayar da agaji a tarayyar Najeriya wadda za ta rika taimakawa a bangarori rayuwar jama’a.
Lambar Labari: 3480769 Ranar Watsawa : 2016/09/09