iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A taron farko na kasa da kasa na makarantar shahidan Soleimani a birnin Tehran, mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa: Shahidi Sardar Soleimani shi ne kadai ya iya hada kan duniyar musulmi wajen yakar gwamnatin sahyoniyawan a wannan zamani da muke ciki.
Lambar Labari: 3488447    Ranar Watsawa : 2023/01/04

Tafsiri da malaman tafsiri  (10)
Idan aka yi la’akari da cikakkiyar mahangar Ayatullah Khoi game da mabubbugar tawili da kuma yawaitar amfani da dalilai na hankali a cikin wannan tafsiri, ya kamata a kawo hanyar tafsirin “Al-Bayan” a matsayin hanyar ijtihadi.
Lambar Labari: 3488293    Ranar Watsawa : 2022/12/06

Akwai ayoyi da dama a cikin Alkur'ani mai girma da suka jaddada mutunta mutane ta fuskoki daban-daban na dabi'a da kudi.
Lambar Labari: 3488000    Ranar Watsawa : 2022/10/12

Shahararrun Malaman Duniyar Musulunci  (2)
"Mohammed Sadiq Ebrahim Arjoon" ya kasance daya daga cikin malaman zamanin Azhar wanda ya bar laccoci na rubuce da rubuce a fagen tafsirin kur'ani, wanda ya dace da bincike a fagen tafsiri da ilimin Musulunci.
Lambar Labari: 3487993    Ranar Watsawa : 2022/10/11

Tehran (IQNA) Benny Gantz, ministan tsaron Isra'ila, da zaran Isra'ilawa suka bayyana matsayarsu kan yarjejeniyar tantance iyakokin teku da Lebanon, saboda fargabar barazanar da kungiyar Hizbullah ke yi na kara kai hare-haren soji, ya bukaci sojojinsa da su shirya kan iyakar kasar da Lebanon.
Lambar Labari: 3487971    Ranar Watsawa : 2022/10/07

Tehran (IQNA)Ahmad al-Tayeb, Sheikh na Azhar, ya umurci jami'an "Bait al-Zakat wa al-Sadaqat" (Majalisar Zakka da Sadaqa) ta Masar da su aika da agajin abinci da na magani na gaggawa ga mutanen Sudan da ambaliyar ruwa ta shafa.
Lambar Labari: 3487799    Ranar Watsawa : 2022/09/04

Cin hanci da rashawa a ko'ina kuma a kowane fanni na haifar da asarar ka'idoji na rayuwa
Lambar Labari: 3487693    Ranar Watsawa : 2022/08/15

Tehran (IQNA) Kamfanin da ya kirkiro wasan kwamfuta na Call of Duty Vanguard ya bayyana cewa ya cire wani bangare na wasan da aka ci zarafin musulmi.
Lambar Labari: 3486548    Ranar Watsawa : 2021/11/12

Tehran (IQNA) a Jamus an yaba da irin gagarumar gudunmawar da malaman musumi suke bayarwa wajen dakile yaduwar corona a duniya.
Lambar Labari: 3484665    Ranar Watsawa : 2020/03/28

Tehran (IQNA) wani musulmi dan kasar Argentina na kokari n yada addinin musulunci a kasar da ma yankin latin.
Lambar Labari: 3484544    Ranar Watsawa : 2020/02/20

Bangaren kasa da kasa, kungiyar matasa musulmi ta duniya ta bayar da kyautar kwafin kur’ani guda dubu 15 ga matasan kasar Jbouti.
Lambar Labari: 3482263    Ranar Watsawa : 2018/01/03