allah - Shafi 2

IQNA

Me Kur'ani ke cewa  (44)
A cikin Alkur’ani mai girma Allah ya ambaci rantsuwa da yawa, wasu daga cikinsu suna da alaka da abubuwan da ke cikin kasa da zamani. An ambaci waɗannan rantsuwoyin sa’ad da ya kamata Allah ya bayyana wani muhimmin batu ga mutane.
Lambar Labari: 3488514    Ranar Watsawa : 2023/01/16

Tunda damar da dan Adam ke da shi a duniyar nan kadan ne, yakan yi kokari ya zabi hanya mafi kyau da riba a harkokin kasuwanci da sauran ayyuka. A cikin Alkur’ani mai girma, an gabatar da kasuwanci da mu’amala da Allah a matsayin kasuwanci mafi riba.
Lambar Labari: 3487725    Ranar Watsawa : 2022/08/21

Bangaren kasa da kasa, a yau Talata an bude taron karawa juna sani a birnin Tehran na kasar Iran da ke yin dubi kan mahangar addinai kan rayuwar zamantakewar al’ummomi.
Lambar Labari: 3483425    Ranar Watsawa : 2019/03/05

Bangaren kasa da kasa, kungiyar matasa musulmi ta duniya ta bayar da kyautar kwafin kur’ani guda dubu 15 ga matasan kasar Jbouti.
Lambar Labari: 3482263    Ranar Watsawa : 2018/01/03