iqna

IQNA

kunya
IQNA - Jimlar kyawawan ɗabi'u na da tasiri da yawa a cikin dangantakar ɗan adam da zamantakewa. Baya ga nasihar da jama'a ke bayarwa, Alkur'ani mai girma ya kuma shawarci Annabawa da su kasance masu tausasawa da jagorancin al'umma.
Lambar Labari: 3490790    Ranar Watsawa : 2024/03/11

Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Hamas a birnin Kudus ya yi kira da a gudanar da babban taron al'ummar Palasdinu a masallacin Al-Aqsa domin dakile makircin mahara a lokacin bukukuwan Hanukkah na Yahudawa.
Lambar Labari: 3488345    Ranar Watsawa : 2022/12/16

Tehran (IQNA) Babbar kungiyar malaman addinin musulunci ta duniya ta gargadi kasashen larabawan da suke hankoron ganin sun tarwatsa kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484937    Ranar Watsawa : 2020/06/29

Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsananin kiyayya da addinin muslunci sun bulla a cikin kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3480784    Ranar Watsawa : 2016/09/16