amma

IQNA

Jagoran juyin juya halin musluci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana aikin hajji a matsayin daya daga cikin manyan ayyukan ibada da Allah ya farlanta kan musulmi, a lokaci guda kuma aiki ne da yake damfare da siyasar al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3483803   Ranar Watsawa : 2019/07/03

Bangaren kasa da kasa, miliyoyin musulmi a kasar India a birane daban-daban sun yi zanga-zangar nuna adawa da ziyarar Muhammad birnin Salman a kasar.
Lambar Labari: 3483386   Ranar Watsawa : 2019/02/19

Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daliban makaratun sakandare su 500 a kasar Masar.
Lambar Labari: 3483038   Ranar Watsawa : 2018/10/13

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro mai take manzon rahma a kasar Uganda tare da halartar jami’an hukumar yada labarai ta UBC.
Lambar Labari: 3482781   Ranar Watsawa : 2018/06/23

Bangaren kasa da kasa, a farkon watan Ramadan mai alfarma ne za a fara gudanar da gasar nan ta kur’ani a tashar talabijin ta alkawthar.
Lambar Labari: 3482635   Ranar Watsawa : 2018/05/05

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Taliban ta dauki alhakin harin bama-baman da aka kaddamar a birnin kabul fadar mulkin kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3482483   Ranar Watsawa : 2018/03/17