iqna

IQNA

shiga
Washington (IQNA) Wata fitacciyar mai fafutuka a dandalin sada zumunta na Tik Tok wadda ta musulunta kwanan nan bayan abubuwan da suka faru a Gaza ta ce ta yi sha'awar karatun kur'ani a karkashin tasirin labaran yakin da ake yi a wannan yanki da kuma sanin sirrin tsayin daka da gwagwarmaya na mutanen Gaza.
Lambar Labari: 3490142    Ranar Watsawa : 2023/11/13

Tehran (IQNA) An fara yin rijistar shiga mataki na biyu na gasar kur'ani da Azan ta kasa da kasa ta "Atar Kalam" a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3488448    Ranar Watsawa : 2023/01/04

Tehran (IQNA) Magoya bayan Morocco, wadanda kungiyar kwallon kafansu ta yi nasara a kan Portugal a daren yau, kuma ta tsallake zuwa zagayen kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya, sun sake jaddada goyon bayansu ga Falasdinawa.
Lambar Labari: 3488318    Ranar Watsawa : 2022/12/11

Domin bude taron addinai;
Tehran (IQNA) Ahmad al-Tayeb, Sheikh Al-Azhar, ya je wannan kasa ne domin bude taron malaman addini karo na 7 a Nur-Sultan, babban birnin kasar Kazakhstan.
Lambar Labari: 3487756    Ranar Watsawa : 2022/08/27

Tehran (IQNA) A cikin sakonni daban-daban ga shugabannin kasashen Kirista, shugaban Iran Ibrahim Ra’isi ya taya su murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Isa Almasihu (AS) da kuma shiga sabuwar shekara.
Lambar Labari: 3486767    Ranar Watsawa : 2022/01/01

Tehran (IQNA) Wasu masu tsattsauran ra'ayi sun kai hari a Masallacin Imam Ali (AS) da ke Pontagros, kuma sun kona kur'ani mai tsarki tare da lalata bangon masallacin.
Lambar Labari: 3486622    Ranar Watsawa : 2021/11/29

Tehran (IQNA) za a gudanar da taro kan kur’ani mai tsarki karo na 114 wanda cibiyar Ahlul bait (AS) take daukar nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3485803    Ranar Watsawa : 2021/04/13

Bnagaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen Iran Jawad Zarif ya zanta da shugaban falastinawa ta wayar tarho.
Lambar Labari: 3484487    Ranar Watsawa : 2020/02/05

Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya taya dukkanin al'ummar Iran murnar shiga sabuwar shekarar hijira shamsiyya ta 1397 tare da jaddada muhimmancin dogaro da irin kayayyakin da ake samarwa a cikin kasar.
Lambar Labari: 3482495    Ranar Watsawa : 2018/03/21