Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa, fitar da sojojin Amurka daga yankin gabas ta tsakiya, babban martani ne kan kisan janar Qasem Sulaimani.
Lambar Labari: 3485463 Ranar Watsawa : 2020/12/16
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Iran ta yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da kisan kiyashin Isra’ila ta yi kan Palastinawa a Gaza.
Lambar Labari: 3482530 Ranar Watsawa : 2018/04/01