iqna

IQNA

guinea
Bangaren kasa da kasa, an kammala taron karawa juna sani mai taken musulunci addinin sulhu a Guinea.
Lambar Labari: 3484292    Ranar Watsawa : 2019/12/05

Bangaren kasa da kasa, Ibrahim Bah mahardacin kur’ani ne dan kasar Guinea wanda ya bayyana cewa akwai karancin darussan kur’ani a jami’ion kasar.
Lambar Labari: 3482596    Ranar Watsawa : 2018/04/23

Bangaren kasa da kasa, masu tsatsauran ra’ayi da ke dauke da akidar wahabiyanci a kasar Guinea Bissau sun bayyna jiya Juma’a cewa ba su amince ‘yan shi’a si rayu a cikin kasarsu ba.
Lambar Labari: 3124619    Ranar Watsawa : 2015/04/11

Bangaren kasa da kasa, malaman mabiya addinai na muslunci da kiristaci a kasar Guinea Konacry sun mike da addu'a domin neman ubangiji ya kawo musu sauki balain nan na cutar Ebola da ta addabi kasarsu.
Lambar Labari: 1449611    Ranar Watsawa : 2014/09/13