IQNA

15:01 - December 05, 2019
Lambar Labari: 3484292
Bangaren kasa da kasa, an kammala taron karawa juna sani mai taken musulunci addinin sulhu a Guinea.

Kamfanin dillancin labaran IQNA, a jiya ne aka kammala taron karawa juna sani mai taken musulunci addinin sulhu a kasar Guinea a brnin Conakry fadar mulkin kasar.

Bayanin ya ce wannan shi ne karo na biyar da ake gudanar da irin wannan taro a kowace skara, tare da halartar manyan malamai da masana da kuma jami’an gwamnati, da suka hada ha da firayi ministan kasar.

Sheikh Sa’ad Bin Naser Al-shuthari daya daga cikin mashawartan sarkin Saudiyya ya halrci wurin taron.

 

https://iqna.ir/fa/news/3861851

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: