Tehran (IQNA) wani adadi mai yawa na yahudawa 'yan share wuri zauna sun kutsa kai a yau Litinin a cikin masallacin aqsa.
Lambar Labari: 3486304 Ranar Watsawa : 2021/09/13
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar ta girke sojoji da kayan yaki a kan iyakokin kasar da yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482629 Ranar Watsawa : 2018/05/03