iqna

IQNA

nasa
Bangaren kasa da kasa, an bude zaman taron tattaunawa tsakanin mabiya addinai da aka saukar daga sama a kasar Tunusia a garin Jarba domin yaki da akidar ta'addanci.
Lambar Labari: 3482631    Ranar Watsawa : 2018/05/04