iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, masarautar mulkin kama karya ta Bharain ta hana shigar da littafan mazhabar shi'a ga wadanda ake tsare da su a gidajen kason kasar.
Lambar Labari: 3482636    Ranar Watsawa : 2018/05/06