Mufti na Serbia a hirarsa da Iqna:
IQNA - Senad Alkovic, Mufti na Serbia, yayin da yake ishara da kisan kiyashin da ake yi a zirin Gaza, ya b ayyana yaki da wannan aika-aika a matsayin alhakin dan Adam da na duniya baki daya.
Lambar Labari: 3491285 Ranar Watsawa : 2024/06/05
Baku (IQNA) Ma'aikatar Al'adu ta Jamhuriyar Azabaijan ta sanar da zaben birnin Shusha a matsayin hedkwatar al'adun kasashen musulmi a shekarar 2024.
Lambar Labari: 3489883 Ranar Watsawa : 2023/09/27
Bangaren kasa da kasa, daruruwan Amurka ne suka gudanar da jerin gwanon nuna goyon bayan ga al’umma Palastnie mazauna zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482740 Ranar Watsawa : 2018/06/08