IQNA - A ranar 1 ga Oktoba, 2025 ne za a gudanar da taron kasa da kasa kan "Alkur'ani da Ilimin Dan Adam, a kasar Qatar, karkashin kulawar Ma'aikatar Awka da Harkokin Musulunci da Jami'ar Qatar.
Lambar Labari: 3493938 Ranar Watsawa : 2025/09/28
Bangaren kasa da kasa, shugaba Rauhani na Iran ya aike da sakonnin taya murnar kammala azumin watan ramadan zuwa ga shugabannin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3482756 Ranar Watsawa : 2018/06/14