iqna

IQNA

IQNA - Ministan kula da harkokin addinin musulunci da wurare masu tsarki na kasar Jordan ya sanar da fara ayyukan cibiyoyin haddar kur'ani a lokacin sanyi na dalibai, wanda ya yi daidai da lokacin hutun hunturu na shekarar karatu ta 2024/2025.
Lambar Labari: 3492530    Ranar Watsawa : 2025/01/09

IQNA - A ganawar da mai ba da shawara kan al'adu na Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Uganda da shugaban harkokin Hajji da Umrah na wannan kasa, bangarorin suka tattauna tare da yin musayar ra'ayi kan ci gaban hadin gwiwa a harkokin Hajji da Umrah.
Lambar Labari: 3492150    Ranar Watsawa : 2024/11/04

IQNA - Rundunar ‘yan sandan kasar Faransa ta fara gudanar da bincike kan lamarin da ya faru na kona kofar Masallacin Al-Sunnah da ke kan titin Victorine Authier a yankin Amiens na kasar da gangan.
Lambar Labari: 3492130    Ranar Watsawa : 2024/11/01

An jaddada  a taron na Masar:
IQNA - Shugaban kungiyar mu'ujizar kimiyya ta zamani ta kasar Masar mai girma ya jaddada a wurin taron Alkahira cewa: Mu'ujizozi na ilimi a cikin Alkur'ani da Sunna suna magana da mutane da harshen ilimi, kuma a wannan zamani da muke ciki tabbatacce ne.
Lambar Labari: 3492103    Ranar Watsawa : 2024/10/27

IQNA - Sunnar Ubangiji ita ce hukunce-hukuncen da suke cikin ayyukan Ubangiji ko hanyoyin da Ubangiji Madaukakin Sarki Ya tsara da tafiyar da al’amuran duniya da mutum a kan su.
Lambar Labari: 3491736    Ranar Watsawa : 2024/08/21

Madina (IQNA) A jiya 30 ga watan Oktoba ne aka fara matakin karshe na gasar kur'ani da sunnah na matasan kasashen kungiyar hadin kan tekun Farisa a birnin Madina mai alfarma.
Lambar Labari: 3490069    Ranar Watsawa : 2023/10/31

Tehran (IQNA) 17 ga watan Mayu ne aka gudanar da bikin rufe matakin share fage na gasar kur’ani da hadisai na ma’aiki ta kasa na shekara ta 1444 bayan hijira a karkashin kulawar ma’aikatar ilimi ta kasar Saudiyya a birnin Makkah.
Lambar Labari: 3489159    Ranar Watsawa : 2023/05/18

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wata sallar hadin kai tsakanin sunnah da shi’a a birnin Lakhanu na kasar India tare da halartar Sayyid Mahdi Alizadeh Musawi.
Lambar Labari: 3480807    Ranar Watsawa : 2016/09/26