iqna

IQNA

IQNA - Babban Mufti na kasar Libiya yayin da yake ishara da irin tasirin da hare-haren na Iran suka yi kan zurfin yankunan da aka mamaye, ya jaddada cewa: Har yanzu yakin bai kai mako na biyu ba a lokacin da shugaban kasar Amurka ya yanke shawarar dakatar da wannan rikici saboda fargabar sakamakonsa. Me yasa? Domin ana halaka Isra'ila a wannan yaƙin yayin da take kai hare-hare; sabanin Gaza inda gwamnatin sahyoniya kawai ke kashewa kuma tana cikin koshin lafiya.
Lambar Labari: 3493474    Ranar Watsawa : 2025/06/29

Bayan wasan farko na kulob din "Al-Nasr";
Makkah (IQNA) Sadio Mane, bayan wasansa na farko a kulob din "Al-Nasr" ya gudanar da aikin Umrah kuma an buga hoton bidiyon a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3489591    Ranar Watsawa : 2023/08/05

Kasashen Larabawa da na Musulunci daban-daban sun fitar da sanarwa daban-daban tare da yin kakkausar suka kan harin na uku da "Itmar Benguir" ministan tsaron cikin gidan yahudawan sahyoniya ya kai tare da wasu 'yan ta'adda masu tsatsauran ra'ayi a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3489547    Ranar Watsawa : 2023/07/27

Tehran (IQNA) Tawagogin jami'an diflomasiyya daga kasashe 14 da suka hada da Iran, Indonesia, Pakistan, Brazil, Senegal da Ecuador, sun ziyarci yankin musulmi na jihar Xinjiang na kasar Sin.
Lambar Labari: 3489065    Ranar Watsawa : 2023/04/30

Tehran (IQNA) Wani dan kasar Yemen ya lashe matsayi na daya a gasar haddar Alkur'ani da aka gudanar a kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3488042    Ranar Watsawa : 2022/10/20

Tehran (IQNA) an gabatar da karatu daga makarantan da suka kai mataki na karshe a gasar kur'ani ta duniya da ake gudanarwa a Iran.
Lambar Labari: 3485734    Ranar Watsawa : 2021/03/10

Tehran (IQNA) Al’ummar Bahrain na gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da kulla alaka da Isra’ila da gwamnatin kasarsu ta yi.
Lambar Labari: 3485200    Ranar Watsawa : 2020/09/19

Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’adda 11 ne suka halaka a kasar Mali sakamakon dauki ba dadin da aka yi tsakanins da jami’an soji.
Lambar Labari: 3482843    Ranar Watsawa : 2018/07/23