Bangaren kasa da kasa, Cikin wani jawabi da ya gabatar gaban magoya bayansa a wannan talata, Shugaba Erdugan ya yi karin haske kan yadda aka hallaka Jamal Khashoggi a karamin offishin jakasancin Saudiya dake birnin Istambul
Lambar Labari: 3483069 Ranar Watsawa : 2018/10/23