iqna

IQNA

An bude taron majalisar dokokin jihar Illinois na kasar Amurka ne da karatun ayoyin kur’ani mai tsarki da wani limamin masallaci ya yi.
Lambar Labari: 3491123    Ranar Watsawa : 2024/05/09

Bangaren kasa da kasa, an fara shirye-shiryen gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3483175    Ranar Watsawa : 2018/12/03